TASIRIN LAMBOBI
Wannan lambobi suna nuna kudurin kamfanin Mota-Engil Najeriya wajen tasiri ga cigaban kasa.
Aikin jirgin kasa mai nisan sama da kilomita dari hudu
An ginashi a wani bangare na aikin jirgin kasan kano-maradi, wanda ya hada yankuna masu muhimmanci da saukaka zirga-zirgar kasuwanci.
Damarmaki hade da ayyuka sama da dubu dari biyar
An Samar da ayyuka kai tsaye a yayin aiwatar da wadannan aiyuka, wanda ke tallafawa wajen habaka tattalin arzikin yankunan.
Sama da Mutane Miliyan ɗaya ne ke amfana Kai tsaye
A cikin al’ummomin da layin Jirgin kasa ya shafa, tare da samun damar ingantacciyar hanyar sufuri, ilimi da kuma tattalin arziki.
Aiyukan tamakawa Al’umma
Ana aiwatar d aiyukan taimakwa Al’umma da tallafawa cigaban nakasa, ciki har da ayyukan kiwon lafiya, ilimi da ababen more rayuwar al’umma.