TASIRIN LAMBOBI

Wannan lambobi suna nuna kudurin kamfanin Mota-Engil Najeriya wajen tasiri ga cigaban kasa.

Aikin jirgin kasa mai nisan sama da kilomita dari hudu

An ginashi a wani bangare na aikin jirgin kasan kano-maradi, wanda ya hada yankuna masu muhimmanci da saukaka zirga-zirgar kasuwanci.

Damarmaki hade da ayyuka sama da dubu dari biyar

An Samar da ayyuka kai tsaye a yayin aiwatar da wadannan aiyuka, wanda ke tallafawa  wajen habaka tattalin arzikin yankunan.

Sama da Mutane Miliyan ɗaya ne ke amfana Kai tsaye

A cikin al’ummomin da layin Jirgin kasa ya shafa, tare da samun damar ingantacciyar hanyar sufuri, ilimi da kuma tattalin arziki.

Aiyukan tamakawa Al’umma

Ana aiwatar d aiyukan taimakwa Al’umma da tallafawa  cigaban nakasa, ciki har da ayyukan kiwon lafiya, ilimi da ababen more rayuwar al’umma.
Mota-Engil local community support and sustainable development in Nigeria

Manufarmu

Kudiri mai dorewa,  kirkire-kirkire da tsairin taimakawa al’umma