Aikinmu

Haɗin Kai, Kusanci da Tasirin Al’umma da kawo cigaba

Aikin jirgin ƙasan Kano zuwa Maradi ya haɗa da tsarin kiyaye Hakoki gami da cigaban Al’umma da zai maida hankali wajen hadin kan al’umma a garuruwan da layin jirgin ya ratsa.
Social impact and community support in Nigeria.
Tasirinshi ga Al’umma