Dangane da Kamfanin Mota-Engil Nigeria
Jagora daya kafu a fadin duniya
Kamfanin Mota-Engil ya samo asali ne daga kasar Angola, kuma tun daga wancan lokaci kamfanin ya ci gaba da habaka ta hanyar tarihin kere-kere da gine-ginen ababen more rayuwa. Da tushe mai karfi a nahiyar Afirka, Mota-Engil ya fadada rassan kamfanin, da kuma hadakar rukunan kamfanin Engil guda 2000 tasa ya kara karfafa a matsayin jagora a duniya, inda a yanzu yake gudanar da ayyukan sa a kasashe sama da guda 22 a Turai, Amurka ta kudu da nahiyar Afirka.
A Najeriya, mun mai da hankali kan manyan ayyuka masu tasiri, daga hanyoyin layin jirgin kasa zuwa aikin kere-kere da gine-gine ta hanyar bin ƙa’idojin ƙasashen duniya da jajircewa na tsawon lokaci don cigaban ƙasa.

Shekaru 8 na Ingantaccen aikin Kere-Kere
Manufar mu
Dorewar Ƙirƙire-Ƙirƙire don tasiri mai kyau ga al’umma
Mota-Engil Najeriya na tsara makomar Aiyukan more rayuwa ta hanyar sabbin hanyoyin magance matsaloli, tare da inganta rayuwa da ƙarfafa tattalin arzikin yankuna.
Tuntuɓe mu
Muna nan ne domin sauraron ku, domin gina rayuwa tare da ku
Cika fom ɗin da ke ƙasa don aiko mana da saƙonku. Ma’aikatanmu za su duba bukatunku, kuma su ba da amsa da hanzari.